Mayakan kungiyar 'yan ta'adda ta Al-shabab ta kaddamar da hare-hare da makaman roka a kan sansanin majalisar dinin duniya da ke birnin Mogadishu na kasar Somalia.
Lambar Labari: 3483277 Ranar Watsawa : 2019/01/02
Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 7 aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da aka kaddmar a yau a kusa da fadar shugaban kasar Somalia da ke birnin Mogadishu .
Lambar Labari: 3483243 Ranar Watsawa : 2018/12/22