hukumar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi

IQNA

Bangaren kasa da kasa, hukumar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi ISESCO ta ce shekarar 2019 za ta zama shekarar zage dantse domin yada koyarwar musulunci a duniya.
Lambar Labari: 3483268    Ranar Watsawa : 2018/12/31