Bangaren kasa da kasa,bayan sanar da wannan hukunci, kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 5 a gidan kaso kan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama na kasar.
Lambar Labari: 3483270 Ranar Watsawa : 2018/12/31