IQNA - A wata sanarwa da ma'aikatar bayar da kyauta da harkokin addinin musulunci ta kasar Morocco ta fitar, ta sanar da cewa, an hana yanka dabbobin hadaya a Idin Al-Adha na shekarar 2025 sakamakon fari da kuma raguwar adadin dabbobi.
Lambar Labari: 3493332 Ranar Watsawa : 2025/05/29
Kotun Turai ta bayyana cewa haramcin yanka n halal a Belgium ba tauye 'yancin yin addini ba ne, kuma mataki ne na doka.
Lambar Labari: 3491457 Ranar Watsawa : 2024/07/04
IQNA - Alhazan dakin Allah bayan sun tsaya a Dutsen Arafa inda suka fara jifar shaidan a safiyar yau.
Lambar Labari: 3491349 Ranar Watsawa : 2024/06/16
Majalisar jahar Felmish a kasar Belgium ta kada kuri'ar amincewa da daftarin doka, wanda ya hana yanka dabbobi bisa tsari irin na musulunci.
Lambar Labari: 3483276 Ranar Watsawa : 2019/01/02