iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wata mata ‘yar kasar Masar ta fara rubuta kur’ani mai tsarki da nufin saukaka haddar kur’ani kuma ta rubuta kwafi 30 na kur’ani mai tsarki cikin shekaru 2.
Lambar Labari: 3488592    Ranar Watsawa : 2023/02/01

Tehran (IQNA) Matakin da wata kungiya ta Turai ta dauka na nuna  wata talla ta hanyar amfani da hoton mata masu lullubi ya haifar da martani mai zafi daga masu tsatsauran ra’ayi a Faransa.
Lambar Labari: 3488563    Ranar Watsawa : 2023/01/26

Tehran (IQNA) Cibiyar Al'adun Musulunci ta kasar Qatar za ta baje kolin kur'ani mai tarihi da aka rubuta da hannu tun a shekarar 1783 miladiyya domin masoya gasar cin kofin duniya.
Lambar Labari: 3488252    Ranar Watsawa : 2022/11/29

Shahararrun malaman duniyar Musulunci  (7)
"Saher Kaabi" yana daya daga cikin masu rubuta rubuce-rubucen Palastinawa na wannan zamani, wanda ayyukansa da zane-zanensa suka cakude da nassosin addini masu tsarki, kuma Mus'if na masallacin Al-Aqsa shi ne babban aikinsa na fasaha wajen hidimar addini da kur'ani.
Lambar Labari: 3488238    Ranar Watsawa : 2022/11/26

Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci  (5)
"Valeria Purokhova" ita ce ta mallaki mafi shahara kuma mafi kyawun fassarar kur'ani mai tsarki a cikin harshen Rashanci, kuma kungiyoyin addini na Rasha, Asiya ta tsakiya da Al-Azhar suna ganin shi ne mafi kyawun fassarar kur'ani a Rasha.
Lambar Labari: 3488182    Ranar Watsawa : 2022/11/15

Tehran (IQNA) Wani dattijo dan kasar Masar da ya rubuta kur’ani mai tsarki har sau uku ya bayyana cewa yana fatan samun damar rubuta kur’ani a masallacin Annabi a karo na hudu.
Lambar Labari: 3488148    Ranar Watsawa : 2022/11/09

Cibiyar Hubbaren Abbasi ta sanar da cewa;
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta Cibiyar Hubbaren Abbasi  ta sanar da halartar mahajjata maza da mata 1750 daga kasashe daban-daban 16 don rubuta kur'ani mai tsarki da masu ziyarar  Arbaeen suka rubuta a Karbala.
Lambar Labari: 3488128    Ranar Watsawa : 2022/11/05

Sheikh Abdo yana daya daga cikin malaman kur'ani a kasar Masar, wanda duk da cewa ya yi karatun firamare, ya samu nasarar rubuta litattafai na addini da na kur'ani guda 20 da kuma Musaf Sharif cikakke.
Lambar Labari: 3488019    Ranar Watsawa : 2022/10/16

Tehran (IQNA) Wani dattijo dan shekara 80 dan kasar Masar wanda ya haddace dukkan kur'ani mai tsarki ya rubuta kwafin kur'ani mai tsarki da hannunsa cikin watanni shida.
Lambar Labari: 3487690    Ranar Watsawa : 2022/08/15

Tehran (IQNA) Wani masani daga yankin Kashmir ya kafa sabon tarihi inda ya rubuta kur’ani mai tsarki gaba daya a kan takarda mai tsayin mita 500 da fadin inci 14.5.
Lambar Labari: 3487533    Ranar Watsawa : 2022/07/11

Tehran (IQNA) sheikh Khamis Bin Mahfuz Huwaidi fitaccen mai fasahar rubutun kur’ani dan kasar Yemen ya rasu bayan kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484758    Ranar Watsawa : 2020/05/03

Tehran (IQNA) Su’ad Abdulkadir tsohuwa ce mai shekaru 77 da ta rubuta cikakken kur’ani a Masar.
Lambar Labari: 3484584    Ranar Watsawa : 2020/03/04

An kame wani mutum na shirin fita da wani kwafin kur’ani mai kima daga kasar India.
Lambar Labari: 3484475    Ranar Watsawa : 2020/02/02

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara zaman taro na duniya kan gyaran masalatai a birnin Kualalmpur na kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3484263    Ranar Watsawa : 2019/11/21

Bangaren kasa da kasa, dakin karatu na birnin Walata a kasar Mauritania yana da tafsiran kur’ani mai tsarki guda 2500 da aka rubuta da hannu tun daruruwan shekaru.
Lambar Labari: 3483288    Ranar Watsawa : 2019/01/06