iqna

IQNA

IQNA - A cikin wata sanarwa da babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya fitar, ya bayyana alhininsa game da rasuwar Paparoma Francis, inda ya yaba da wasu mukamansa.
Lambar Labari: 3493145    Ranar Watsawa : 2025/04/24

Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis shugaban cocin batholica na duniya wanda ya ke ziyara a kasashen Latabawa ya tabbatar da cewa akwai matsalar muggan halaye na wasu malaman cocinsa dangane da lalata da yara da kuma mata.
Lambar Labari: 3483354    Ranar Watsawa : 2019/02/06