Tehran (IQNA) A cikin wata wasika, Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya yaba da kokarin da Ayatollah Sistani yake yi na taimakon al'ummar Iraki.
Lambar Labari: 3488811 Ranar Watsawa : 2023/03/15
Tehran (IQNA) Tawaga daga fadar Vatican ta mika sakon godiya na Paparoma Francis ga Ayatollah Sistani dangane da zagayowar ranar ganawarsu a Najaf.
Lambar Labari: 3488777 Ranar Watsawa : 2023/03/09
Ofishin Ayatollah Sistani ya bayyana juyayi da kuma nuna goyon baya ga wadanda girgizar kasa ta afku a kasashen Turkiyya da Syria ta hanyar buga wata sanarwa tare da neman a gaggauta kai agaji ga wadanda wannan lamari ya shafa.
Lambar Labari: 3488632 Ranar Watsawa : 2023/02/09
Tehran (IQNA)Shugaban Iran ya bayyana babban malamin addini na Iraki Ayatollah Sistani a matsayin jigo na zaman lafiya a kasar.
Lambar Labari: 3485231 Ranar Watsawa : 2020/09/30
Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Ozma Sayyid Ali Sistani ya mika sakon ta’aziyya ga al’ummar kasar Lebanon, biyo bayan mummunan hatsarin da ya faru a birnin Beirut .
Lambar Labari: 3485061 Ranar Watsawa : 2020/08/06
Tehran (IQNA) Kungiyar lauyoyin Iraki ta sanar da cewa za ta shigar da kara kan jaridar Saudiyya da ci zarafin babban malamin addini Ayatollah Sistani.
Lambar Labari: 3484955 Ranar Watsawa : 2020/07/05
Babban malamin addini na kasar Iraki ya kirayi jami’an tsaron da su bayar da kariya ga masu zanga-zangar lumana.
Lambar Labari: 3484495 Ranar Watsawa : 2020/02/07
Babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya aike da sakon ta’aziyya zuwa ga jagoran juyin juya hali na kasar Iran.
Lambar Labari: 3484381 Ranar Watsawa : 2020/01/06
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Sistani ya ce hakkin mutanen Iraki ne su yi jerin gwano na lumana domin bayyana korafinsu.
Lambar Labari: 3484234 Ranar Watsawa : 2019/11/08
Shugaban majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Birri yana gudanar da wata ziyara ta musammana kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483510 Ranar Watsawa : 2019/04/02
Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslucni na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya mayarwa Trump da martini kan sukar kasar Iran.
Lambar Labari: 3483356 Ranar Watsawa : 2019/02/07