IQNA - An fara bayar da lambar yabo ta kur'ani mai tsarki ta Ras Al Khaimah na sashen nakasassu da halartar dalibai maza da mata 140.
Lambar Labari: 3492609 Ranar Watsawa : 2025/01/22
IQNA - Shugaban kwamitin sulhu na majalisar kula da harkokin addinin muslunci ta kasar Malaysia (MKI) ya jaddada aniyar musulmi wajen kare hakkokin al'ummar Palastinu da kuma kauracewa cibiyoyin da ke goyon bayan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3492492 Ranar Watsawa : 2025/01/02
IQNA - An ci gaba da zama matakin karshe na gasar haddar kur'ani mai tsarki na sarki Abdul'aziz karo na 44 na kasa da kasa, tare da halartar 'yan takara a bangarori daban-daban.
Lambar Labari: 3491694 Ranar Watsawa : 2024/08/14
Washington (IQNA) Bayan da aka tilastawa shugaban jami'ar Harward yin murabus saboda goyon bayansa ga zanga-zangar nuna goyon bayan Falasdinawa, sama da malaman wannan jami'a 500 ne suka bayyana goyon bayansu gare shi.
Lambar Labari: 3490298 Ranar Watsawa : 2023/12/12
Tehran (IQNA) A karon farko an nada wani musulmi farar hula a kwamitin sa ido na 'yan sandan New York.
Lambar Labari: 3488734 Ranar Watsawa : 2023/02/28
Tehran (IQNA) Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya yi watsi da sabon daftrain kudirin Amurka da ke neman a sabunta takunkumin hana Iran saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485086 Ranar Watsawa : 2020/08/15
Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin masallacin Quds ya sanar da cewa za a bude masallacin bayan karamar salla.
Lambar Labari: 3484813 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Gwamnatin kasar China taa ci gaba da kara daukar matakai na kara takura musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3483451 Ranar Watsawa : 2019/03/12