iqna

IQNA

Ukraine
Tehran (IQNA) Musulman kasar Ukraine sun bayyana rashin amincewarsu da shigar dakarun Checheniya a hare-haren da sojojin Rasha ke kaiwa Ukraine .
Lambar Labari: 3486996    Ranar Watsawa : 2022/02/28

Tehran (IQNA) Sheikh al-Azhar, a martanin da ya mayar dangane da mamayar da sojojin kasar Rasha suka yi a kasar Ukraine , ya yi kira shugabannin kasashen duniya da su tsara wani shiri na dakatar da yakin.
Lambar Labari: 3486992    Ranar Watsawa : 2022/02/27

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Ukraine na shirin bude wani ofishin wakilci a birnin Quds da ke karkashin mamayar yahudawa.
Lambar Labari: 3484193    Ranar Watsawa : 2019/10/26

Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya nuna cewa adadin mutanen da suke mutuwa sakamkon hare-haren ta'addanci ya ragu a cikin shekarar 2018.
Lambar Labari: 3483496    Ranar Watsawa : 2019/03/27

Bangaren kasa da kasa, wata mace wadda ta karbi addinin muslunci a kasar Ukraine tun kimanin shekaru 17 da suka gabata ta hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3050352    Ranar Watsawa : 2015/03/28