Washington (IQNA) Shafin yada labarai na Fair Observer ya rubuta cewa: Kasantuwar miliyoyin mazoyarta daga kasashe da dama da addinai da imani daban-daban a taron tattakin na Arbaeen ya sanya masana ilimin zamantakewa da na addini da dama ke sha'awar wannan lamari. A cewar wasu masu lura da al'amura, wannan taron ya kasance na musamman ta hanyoyi da yawa kuma ya cancanci a rubuta shi a cikin littafin Guinness.
                Lambar Labari: 3489750               Ranar Watsawa            : 2023/09/03
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Ministan harakokin wajen Rasha Sergey Lavrov ya gudanar da ziyara a kasar Iraki.
                Lambar Labari: 3484129               Ranar Watsawa            : 2019/10/07
            
                        
        
        Shugaban darikar katolika na duniya, Paparoma Francis, na wata ziyara a kasar Morocco, mai manufar tattaunawa ta tsakanin addinai da batutwuan ci gaba da kuma matsalar bakin haure.
                Lambar Labari: 3483507               Ranar Watsawa            : 2019/03/31