iqna

IQNA

IQNA - Karatun da mahardatan ayarin kur'ani mai tsarki "Noor" suka aiko zuwa kasar wahayi a cikin da'irori na musamman na alhazai da na addini ya samu karbuwa daga wannan kungiya ta 'yan uwa.
Lambar Labari: 3491281    Ranar Watsawa : 2024/06/04

Bangaren kasa da kasa, musulmi ahlu sunna da dama ne suka halarci tarukan Ghadir da aka gudanar a birane daban-daban na kasar Bosnia.
Lambar Labari: 3483972    Ranar Watsawa : 2019/08/21

Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a kasar masar ta zartar hukuncin daurin shekaru 5 a gidan kaso a kan wani malmin addini mai suna Muhammad Abdullah da aka fi sani da sheikh Mizo, bisa zarginsa da tozarta ababe masu tsarki a muslunci.
Lambar Labari: 3481271    Ranar Watsawa : 2017/02/28

Bangaren kasa da kasa, Kimanin tawagogi 40 ne na ahlu sunna suke gudanar da tarukan makokin shahadar Imam Hussain (AS) a Dayali Iraki.
Lambar Labari: 3480846    Ranar Watsawa : 2016/10/11