iqna

IQNA

IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar, Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta yi kira da a tallafa wa matsayar Masar da kasashen Larabawa dangane da sake gina Gaza ba tare da kauracewa al'ummar wannan yanki ba da kuma karfafa tsayin daka da al'ummar Palastinu suke yi a kasarsu.
Lambar Labari: 3492737    Ranar Watsawa : 2025/02/13

Kasar Iran ta sanar a yin watsi da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya wanda ta cimmwa tare da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483618    Ranar Watsawa : 2019/05/08