iqna

IQNA

IQNA - Muhammad al-Jundi, babban sakatare na hukumar bincike ta addinin musulunci mai alaka da Al-Azhar, ya sake bayyana rashin amincewar majalisar kan buga kur'ani mai kala a kasar Masar.
Lambar Labari: 3493043    Ranar Watsawa : 2025/04/05

An gudanar da zaman taro na malamai dam asana daga kasashe 27 na Afrika  abirnin kampla na kasar Uganda, kan rawar da matasa musulmi za su iya takawa domin ci gaban Afrika.
Lambar Labari: 3483621    Ranar Watsawa : 2019/05/09