iqna

IQNA

dubu
Tehran (IQNA) An gudanar da wani taro na musamman na kasa da kasa kan harafin kur'ani da kuma kula da shi a birnin Tripoli tare da halartar masu fasaha da masana daga kasashe daban-daban, kuma an ayyana ranar 31 ga Oktoba a matsayin ranar mika wuya ga ma'abuta kur'ani.
Lambar Labari: 3488053    Ranar Watsawa : 2022/10/22

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, ya zuwa dai ba a samu bullar cutar corona tsakanin masu gudanar da aikin hajji ba.
Lambar Labari: 3485038    Ranar Watsawa : 2020/07/31

Tehran (IQNA) za a gudanar da gasar kur’ani ta daliban jami’a ta kasar Masar.
Lambar Labari: 3484757    Ranar Watsawa : 2020/05/01

Ministan ayyukan gona na haramtacciyar kasar Isra’ila ya saka kafarsa a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483804    Ranar Watsawa : 2019/07/03

Babban manzon majalisar dinkind uniya a kasar Libya ya yi gargadin cewa, ci gaba da rikcii a kasar Libya, ka iya kai kasar zuwa ga tarwatsewa baki daya.
Lambar Labari: 3483664    Ranar Watsawa : 2019/05/22