rikicin

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar na gudanar da tattaunawa tsakanin bangarorin siyasar Sudan.
Lambar Labari: 3486801   Ranar Watsawa : 2022/01/10

Kakakin magatakardan UN yace Antonio Guterres ya jaddada wajabcin tattauna kan matsalar Kashmir.
Lambar Labari: 3484070   Ranar Watsawa : 2019/09/20