IQNA - Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen a cikin jawabinsa ya jaddada cewa kasar Yemen tana goyon bayan Palastinawa da kuma kai hari kan gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3493905 Ranar Watsawa : 2025/09/21
Firayi ministan kasar Malaysia ya bayyana cewa, kisan Qassem Sulaimani ya sabawa dokokin duniya.
Lambar Labari: 3484388 Ranar Watsawa : 2020/01/07