IQNA - Shamsuddin Hafiz mai kula da babban masallacin birnin Paris ya fuskanci wani gagarumin hari daga wannan zauren saboda goyon bayan da yake baiwa Falasdinawa da kuma sukar da yake yi na kawancen da bai dace ba na masu rajin kare hakkin dan adam da kuma zauren yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3491275 Ranar Watsawa : 2024/06/03
IQNA - Akalla mutane 40 ne suka yi shahada yayin da wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon harin da Isra’ila ta kai kan tantunan ‘yan gudun hijira a wani sansani da ke arewa maso yammacin garin Rafah a kudancin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3491230 Ranar Watsawa : 2024/05/27
Yahudawan Isra’ila sun kaddamar da farmaki kan masalata a cikin masallacin Quds tare da kame falastinawa 13.
Lambar Labari: 3484446 Ranar Watsawa : 2020/01/24