IQNA - Haj Muhammad Salama Al-Hashosh (Abu Yassin) dan kasar Jordan ne ya amsa kiran gaskiya a lokacin da yake karatun kur'ani a daya daga cikin masallatan kasar.
Lambar Labari: 3492840 Ranar Watsawa : 2025/03/03
Tehran (IQNA) Dubban al'ummar Palastinu ne suka gudanar da sallar asuba a masallacin Al-Aqsa da safiyar yau Juma'a duk da tsauraran matakan da 'yan mamaya suka dauka, a gefe guda kuma ministan musulmi na majalisar ministocin Birtaniya ya yi addu'a a wannan masallaci mai albarka a jiya.
Lambar Labari: 3488497 Ranar Watsawa : 2023/01/13
Daruruwan jami’an tsaron yahudawan sun afkawa musulmi a lokacin gudanar da sallar asuba a yau Juma’a.
Lambar Labari: 3484494 Ranar Watsawa : 2020/02/07