iqna

IQNA

Tehran – (IQNA) jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar da wasu nasihohi ga al’ummar kasar kan wajabcin daukar matakan ad suka dace domin su kare kansu daga kamuwa da cuta r corona.
Lambar Labari: 3484580    Ranar Watsawa : 2020/03/03