Fatah

IQNA

IQNA - Mataimakin ci gaba da ci gaban kungiyar kur’ani mai tsarki ta kasar yana gudanar da taron ‘’Yakin karatun kur’ani na daliban Fatah. Wannan kamfen ci gaba ne na gangamin kur'ani da kamfanin dillancin labaran kur'ani na duniya IQNA ya kaddamar.
Lambar Labari: 3493578   Ranar Watsawa : 2025/07/20

Tehran (IQNA) kungiyoyin Fatah da Hamas sun cimma matsaya kan gudanar da zabuka a Falastinu wanda zai hada dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3485217   Ranar Watsawa : 2020/09/25

Tehran (IQNA) Fatah ta bukaci falasdinawa su fi zanga-zangar don nuna rashin amincewarsu da shirin mamaye yankin gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484915   Ranar Watsawa : 2020/06/22

Tehran (IQNA) Tayyib Abdulrahim sakataren gwamnatin Falastinawa ya rasu asafiyar yau.
Lambar Labari: 3484632   Ranar Watsawa : 2020/03/18