Tehran (IQNA) Sanarwar da mahukuntan Saudiyya suka bayar kan takaita aikin hajjin bana, zai jawo asarar kudade da za ta kai dala miliyan 400 ga kamfanonin jgilar alhazai a Najeriya.
Lambar Labari: 3484957 Ranar Watsawa : 2020/07/06
Tehran (IQNA) mahukuntan Saudiyya sun nemi musulmin duniya da su dakatar da shirye shiryen zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3484673 Ranar Watsawa : 2020/04/01