IQNA - Sheikh Muhammad Hussein, ya bayyana cewa za a gudanar da Sallar Idi a kasar Falasdinu a ranar Juma'a 16 ga watan Yuni, inda ya jaddada cewa: Wajibi ne 'yan kasar su ziyarci iyalan shahidai da fursunoni da wadanda suka jikkata da mabukata a ranar Idin karamar Sallah, sannan kuma masu hannu da shuni da masu hannu da shuni su yanka layya.
Lambar Labari: 3493347 Ranar Watsawa : 2025/06/01
IQNA - Kalmar “Ramadan” a zahiri tana nufin tsananin zafin rana, kuma an ruwaito daga Manzon Allah (S.A.W) cewa ana kiran wannan wata Ramadan ne domin yana kona zunubai da kuma wanke zukata daga kazanta.
Lambar Labari: 3492829 Ranar Watsawa : 2025/03/02
A yayin wata tattaunawa da Iqna:
IQNA - Wani malami a jami’ar Bu Ali Sina ya yi nazari kan matsayin watan Ramadan bisa hudubar Sha’abaniyyah inda ya ce: Falalar ayyuka a cikin wannan wata, da kira zuwa ga kyawawan dabi’u, da saukin kai, da nisantar zunubi, na daga cikin muhimman halaye da abubuwan da ke cikin wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3492824 Ranar Watsawa : 2025/03/01
IQNA - Kungiyar shehunai da shugabannin addini na kasar Guinea-Bissau sun kai ziyara tare da tattaunawa da Farfesa Hossein Ansariyan a cibiyar Dar Al-Irfan.
Lambar Labari: 3490602 Ranar Watsawa : 2024/02/07
Tehran (IQNA) Andre Ayew, dan wasan musulmi na kungiyar kwallon kafa ta Ghana, ya bayar da abinci ga masu azumi kusan 200 da suke bukata.
Lambar Labari: 3488973 Ranar Watsawa : 2023/04/14
Tehran (IQNA) Qatar Charity ta kaddamar da yakinta na kasa da kasa da nufin taimakawa mutane fiye da miliyan daya a fadin duniya a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488743 Ranar Watsawa : 2023/03/03
Tehran (IQNA) Babban Masallacin Kwalejin Jihar Kaduna da ke Najeriya ya bayar da tallafin shinkafa da tsabar kudi Naira 577,000 ($1,333) ga mabukata .
Lambar Labari: 3488138 Ranar Watsawa : 2022/11/07
Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa, wanda ya dade yana aikin bayar da agaji, ya bayyana cewa zai gina makaranta da sabbin kayan karatu ga ‘ya’yan kasarsa mabukata .
Lambar Labari: 3488039 Ranar Watsawa : 2022/10/20
Tehran (IQNA) Babban magatakardar MDD Antonio Guterres, ya taya musulmin duniya murnar shigowar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487115 Ranar Watsawa : 2022/04/02
Tehran (IQNA) Wata kungiyar ba da agaji a kasar Turkiyya ta sanar da cewa a shekarar 2021 ta baiwa daliban haddar kur'ani mai tsarki a kasashe 7 na Afirka gudummawar kusan kwafin kur'ani mai tsarki 21,000.
Lambar Labari: 3486834 Ranar Watsawa : 2022/01/17
Tehran (IQNA) cibiyar musulmin yankin Yellowknife a kasar Canada tana bayar da tallafi ga marassa galihu a kasar.
Lambar Labari: 3485486 Ranar Watsawa : 2020/12/23
Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar Azhar a kasar Masar ya kirayi manyan kasashen duniya da su yi adalci wajen raba riga kafin corona.
Lambar Labari: 3485377 Ranar Watsawa : 2020/11/18
Tehran (IQNA) musulmin kasar Amurka a birnin Dearborn na jihar Michigan sun raba abinci kyauta ga mabukata a ranar idi.
Lambar Labari: 3484832 Ranar Watsawa : 2020/05/24
Teharan (IQNA) dan kasar Masar da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Livepool a kasar Burtaniya, ya bayar da taimakon abinci ga mabukata .
Lambar Labari: 3484725 Ranar Watsawa : 2020/04/18