iqna

IQNA

Fitattun mutane a cikin Kur’ani  (19)
An gabatar da Yusuf a matsayin Annabi mai kyakykyawan fuska, mai ilimi da ilimi. Wani wanda yake da masaniyar fassarar mafarki, ya iya yin hasashen yunwa a Masar, ya tafiyar da wannan lokacin ta yadda shekaru bakwai na lokacin yunwa suka shuɗe ba tare da wata matsala ba.
Lambar Labari: 3488288    Ranar Watsawa : 2022/12/05

Tehran (IQNA) Darul kur'ani Karim Astan Hosseini, domin jin dadin irin kokarin da mahardatan kur'ani na kasar Iraki suke yi a fagen haddar kur'ani mai tsarki, ya shirya wata ziyarar kur'ani mai tsarki ga wadannan malamai zuwa kasar Iran.
Lambar Labari: 3487938    Ranar Watsawa : 2022/10/01

Tehran (IQNA) A safiyar yau 27 ga watan Afirilu ne wata babbar tawaga ta kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas karkashin jagorancin Khalil al-Hayat mamba a ofishin siyasa kuma shugaban ofishin hulda da kasashen Larabawa da Musulunci na kungiyar ta isa Tehran.
Lambar Labari: 3487223    Ranar Watsawa : 2022/04/27

Tehran (IQNA) jagoran juyi a Iran ya yi bayani kan cikar shekaru biyu da shahadar Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3486766    Ranar Watsawa : 2022/01/01

Tehran (IQNA) firayi ministan Isra’ila Naftali Bennett ba zai halarci zaman da shugabannin Masar, Falestine da sarkin Jordan za su gudanar a Masar ba.
Lambar Labari: 3486262    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Tehran (IQNA) a kasar Iraki an fara shirye-shiryen ziyarar jagoran mabiya addinin kirista na darikar katolika na duniya wadda ita ce ta farko a tarihi.
Lambar Labari: 3485643    Ranar Watsawa : 2021/02/12

Tehran (IQNA) tarayyar turai ta yi watsi da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484881    Ranar Watsawa : 2020/06/10

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana a lokacin wata ganawa da yayi yau din nan da shugaban Majalisar Koli ta kasar Iraki (ISCI) Sayyid Ammar Hakim da 'yan tawagarsa da suke ziyara a nan Tehran cewa, Amurka ba abin dogaro ba ce inda yayi watsi da ikirarin Amurka na cewa tana fada ne da kungiyoyin ta'addanci na kasar Iraki da suka hada da Da'esh da sauransu.
Lambar Labari: 3481024    Ranar Watsawa : 2016/12/11

Khalifan Darikar Muridiyyah:
Bangaren kasa da kasa, sheikh Mukhtar Mbaki shugaban darikar muridiyyah a yayin ganawa da babban sakataren cibiyar Ahlul bait (AS) Hojjatul Islam Muhammad Hassan Akhtari ya yabi Imam (RA) da juyin Iran.
Lambar Labari: 3480897    Ranar Watsawa : 2016/11/01