IQNA - Shugaban kungiyar alkalan Masar ya musanta jita-jitar da ake yadawa game da karatun ba daidai ba na Sheikh Abdel Fattah Taruti , fitaccen malamin Masar, inda ya mika batun domin gudanar da bincike.
Lambar Labari: 3492691 Ranar Watsawa : 2025/02/05
Tehran (IQNA) Abdulfattah Taruti fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki dan kasar Masar ya yi nasohohi ga makaranta kur’ani.
Lambar Labari: 3484767 Ranar Watsawa : 2020/05/06