iqna

IQNA

gudunmawa
Wani sabon bincike ya nuna cewa abubuwan da ake samu a dandalin sada zumunta na Tik Tok sun taka muhimmiyar rawa wajen jawo ra'ayin jama'a don goyon bayan al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3490242    Ranar Watsawa : 2023/12/02

Gaza (IQNA) Kungiyar Jihad Islami da kuma al'ummar kur'ani "Iqra" sun karrama mahardatan kur'ani mai tsarki a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3489807    Ranar Watsawa : 2023/09/13

Malamin Pakistan:
Tehran (IQNA) Tsohon limamin birnin Peshawar na kasar Pakistan ya ce: Juyin juya halin Musulunci a Iran ya shafi dukkanin musulmin duniya. Musulmai, wadanda a da ba su yi tunanin za su iya samun tsarin Musulunci da Kur'ani ba, sun ga hakan zai yiwu kuma suka zama masu bege.
Lambar Labari: 3489260    Ranar Watsawa : 2023/06/05

Tehran (IQNA) Za a gudanar da taron "Imam Khomeini (RA): Rayayyun Gado" a kasar Kenya ta hanyar shawarwarin al'adu na kasarmu tare da halartar masu tunani daga gabashin Afirka.
Lambar Labari: 3489246    Ranar Watsawa : 2023/06/03

Tehran (IQNA) A shekarar da ta gabata, kungiyoyin agaji na Islama na Burtaniya sun ba da gudummawar dala biliyan 24 ga mabukata a duniya. Har ila yau, a cikin mabiya addinan kasar, musulmi ne ke ba da gudummawa ga kowa da kowa a cikin ayyukan agaji.
Lambar Labari: 3489245    Ranar Watsawa : 2023/06/02

Tehran (IQNA) Rumfar ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci, da'awah da jagoranci ta kasar Saudiyya ta bayar da gudunmawa r mujalladi 10,000 na kur'ani mai tsarki ga maziyartan tun bayan fara baje kolin littafai na Madina Munura a ranar 18 ga watan Mayu.
Lambar Labari: 3489221    Ranar Watsawa : 2023/05/29

Tehran (IQNA) Tsohon shugaban kasar Mekziko Felipe Calderon ya bada gudunmuwar rubutaccen littafin Alfiyyah na Ibn Malik ga majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah.
Lambar Labari: 3489129    Ranar Watsawa : 2023/05/12

Al'ummar Musulmin kasar Zimbabwe na gudanar da bukukuwan Sallar Idi a yau tare da sauran kasashen musulmin duniya.
Lambar Labari: 3489019    Ranar Watsawa : 2023/04/22

Tehran (IQNA) Tarin litattafai na rayuwa da kalmomin Imam Ali (a.s.) a cikin harshen Spanish an ajiye su a dakin karatu na Musulunci na wannan kasa ta hanyar kokarin shawarwarin al'adu na Iran a kasar Spain.
Lambar Labari: 3487570    Ranar Watsawa : 2022/07/20

Tehran (IQNA) A jiya Laraba ne babban sakataren kungiyar Hizbullah Hassan Nasrallah ya bayyana cewa: gwagwarmayar al’ummar Lebanon ta kara karfi fiye da kowane lokaci a tarihi.
Lambar Labari: 3487344    Ranar Watsawa : 2022/05/26

Tehran (IQNA) Masallatai biyu a birnin Birmingham na kasar Ingila suna raba buhunan abinci ga mabukata a daidai lokacin da lokacin sanyi ke kara tsanata da kuma tsadar makamashi.
Lambar Labari: 3486851    Ranar Watsawa : 2022/01/22

Tehran (IQNA) msuulmin Pakistan suna gudanar da taron rahmatul lil alamin
Lambar Labari: 3486563    Ranar Watsawa : 2021/11/15

Tehran (IQNA) Wani sabon bincike ya nuna cewa musulmi a Amurka a shekarar 2020 sun kashe kudi fiye da kowane Ba'amurke a kasar wajen taimakon marasa galihu.
Lambar Labari: 3486525    Ranar Watsawa : 2021/11/07

Tehran (IQNA) Sayyid Baqer Hakim yana daga cikin fitattun malamai a kasar Iraki wanda ya bayar da gagarumar gudunmawa a bangarori daban-daban.
Lambar Labari: 3486463    Ranar Watsawa : 2021/10/23

Tehran (IQNA) Ayatollah Muhammad Ali Taskhiri ya bayar da gudunmawa domin ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3486444    Ranar Watsawa : 2021/10/19

Tehran (IQNA) gwamnatin jihar Kwara a Najeriya ta bayar da izinin saka hijabin musulunci ga dalibai mata musulmi da suke bukatar hakan.
Lambar Labari: 3485691    Ranar Watsawa : 2021/02/26

Tehran (IQNA) an fara gudanar da zaman taro na kasa da kasa kan irin gudunmawa r da mata suke bayarwa wajen tabbatar da sulhu a duniya.
Lambar Labari: 3485656    Ranar Watsawa : 2021/02/16

Tehran (IQNA) Allah ya yi bababn masani kan kira'oin kur'ani Mustafa Ahmad Kaeml dan kasar Masar rasuwa.
Lambar Labari: 3485625    Ranar Watsawa : 2021/02/06

Tehran (IQNA) musulmin kasar Myanmar suna bayar da gudunmawa wajen yaki da cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485462    Ranar Watsawa : 2020/12/15

Tehran (IQNA) an fara gudanar da taro mai taken gudnmawar bakaken fata musulmi a nahiyar turai ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3485239    Ranar Watsawa : 2020/10/03