Tehran (IQNA) Sayyid Baqer Hakim yana daga cikin fitattun malamai a kasar Iraki wanda ya bayar da gagarumar gudunmawa a bangarori daban-daban.
Lambar Labari: 3486463 Ranar Watsawa : 2021/10/23
Tehran (IQNA) Ayatollah Muhammad Ali Taskhiri ya bayar da gudunmawa domin ganin an samu hadin kai tsakanin al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3486444 Ranar Watsawa : 2021/10/19
Tehran (IQNA) gwamnatin jihar Kwara a Najeriya ta bayar da izinin saka hijabin musulunci ga dalibai mata musulmi da suke bukatar hakan.
Lambar Labari: 3485691 Ranar Watsawa : 2021/02/26
Tehran (IQNA) an fara gudanar da zaman taro na kasa da kasa kan irin gudunmawa r da mata suke bayarwa wajen tabbatar da sulhu a duniya.
Lambar Labari: 3485656 Ranar Watsawa : 2021/02/16
Tehran (IQNA) Allah ya yi bababn masani kan kira'oin kur'ani Mustafa Ahmad Kaeml dan kasar Masar rasuwa.
Lambar Labari: 3485625 Ranar Watsawa : 2021/02/06
Tehran (IQNA) musulmin kasar Myanmar suna bayar da gudunmawa wajen yaki da cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485462 Ranar Watsawa : 2020/12/15
Tehran (IQNA) an fara gudanar da taro mai taken gudnmawar bakaken fata musulmi a nahiyar turai ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3485239 Ranar Watsawa : 2020/10/03
Tehran (IQNA) 'yan siyasa musulmi sun goyi bayan Joe Biden yayin da shi ya yi alkawalin cewa zai soke dokar hana musulmi daga wasu kasashe shiga Amurka idan har ya lahe.
Lambar Labari: 3485006 Ranar Watsawa : 2020/07/21