iqna

IQNA

saki
Tehran (IQNNA) Kwamitin kare hakkokin musulmi da ke da mazauni a birnin Landan an kasar Burtaniya, ya yi kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Islamiyya da ake tsare da shi a Najeriya.
Lambar Labari: 3485033    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Tehran – (IQNA) babbar kotun koli da ke Kaduna najeriya ta saki ‘yan uwa musulmi 91 da ake tsare da su tsawon fiye da shekaru hudu.
Lambar Labari: 3484549    Ranar Watsawa : 2020/02/22