iqna

IQNA

IQNA - Ma'aikatar al'adun Palasdinu ta sanar a ranar Lahadin da ta gabata cewa, an yi rajistar kyalle n rawanin Falasdinu  a cikin jerin al'adun gargajiyar da ba za a taba gani ba na kungiyar ilimi, kimiya da al'adun Musulunci ta duniya ISESCO.
Lambar Labari: 3492225    Ranar Watsawa : 2024/11/18

IQNA - Cibiyar hubbaren Imam Husaini (AS) ta sanar da halartar maziyarta Arbaeen sama da dubu biyar a aikin rubuta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491766    Ranar Watsawa : 2024/08/27

Tehran (IQNA) Hukumar kula da masallatai masu tsarki guda biyu a kasar Saudiyya ta shirya wani baje koli domin fadakar da mahajjata fasahar saka labulen Ka'aba.
Lambar Labari: 3487498    Ranar Watsawa : 2022/07/03

Tehran (IQNA) an fara shirye-shiryen fara aikin hajjin bana, inda a jiya aka saka kyalle n dakin Ka’abah.
Lambar Labari: 3487445    Ranar Watsawa : 2022/06/20

Tehran (IQNA) Finland ta raba kyalle n yin lullubi a lokacin wasa domin su samu natsuwa kamar yadda addininsu ya yi uamrni.
Lambar Labari: 3486022    Ranar Watsawa : 2021/06/17

Tehran (IQNA) yadda ake gudanar da aikin dinkin kyalle n dakin ka’abah da kuma yadda ake canja shi a kowace shekara.
Lambar Labari: 3485035    Ranar Watsawa : 2020/07/30