IQNA - A cikin wata sanarwa da kakakin runduna r Ansarullah na kasar Yaman ya fitar, ya sanar da cikakken bayani kan harin da jiragen yakin kasar suka kai yau a birnin Tel Aviv.
Lambar Labari: 3491541 Ranar Watsawa : 2024/07/19
Tehran (IQNA) ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kashe fararen hula 10 a yammacin kasar Chadi.
Lambar Labari: 3485046 Ranar Watsawa : 2020/08/02