iqna

IQNA

IQNA – Makarantun kur’ani a lardin Blida na kasar Aljeriya sun zama zabi na farko ga iyaye a lokacin bazara
Lambar Labari: 3493520    Ranar Watsawa : 2025/07/10

Mojani:
IQNA - Kodinetan kwamitin da'irar kur'ani na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa ya ce: Sakamakon gagarumin tarbar da al'ummar gabashin Azabaijan suka yi wa da'irar kur'ani da aka gudanar a wannan lokaci na gasar, adadin wadannan da'irar zai zarce 180.
Lambar Labari: 3492401    Ranar Watsawa : 2024/12/16

IQNA - Mujallar Amurka a wani rahoto da ta fitar ta tattauna batun samar da gidajen yari na sirri a kasar Amurka, wadanda akafi amfani da su wajen tsare musulmi.
Lambar Labari: 3491740    Ranar Watsawa : 2024/08/22

Tehran (IQNA) An tara sama da dala dubu 500 na Zakka Fitra a Maldives.
Lambar Labari: 3489022    Ranar Watsawa : 2023/04/22

Tehran (IQNA) jiragen yakin gwamnatin kasar Saudiyya sun kaddamar da munanan hare-hare a kan birnin San'a fadar mulkin kasar Yemen a yammacin yau.
Lambar Labari: 3486607    Ranar Watsawa : 2021/11/25

Tehran (IQNA) shugaban Aljeriya ya sanar ce, kasarsa na duba yuwuwar sake bude masallatai ga jama'a,
Lambar Labari: 3485055    Ranar Watsawa : 2020/08/04