Tehran (IQNA) dubban Iraniyawa ne suka gudanar da gangamin nuna bacin rai da yin tir da zanen batuncin da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi a kan manzon Allah (SAW) da kuma kona kur'ani a Sweden.
Lambar Labari: 3485179 Ranar Watsawa : 2020/09/12
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Pakistan ta yi tir da Allawadai da wallafa zanen batunci a kan manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485146 Ranar Watsawa : 2020/09/03
Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da tallafin kudade har yuro dubu 250 a matsayin gudunmawa ga al'ummar Lebanon
Lambar Labari: 3485071 Ranar Watsawa : 2020/08/10