iqna

IQNA

Tehran (IQNA) a yayin bude taron kasa da kasa na makon hadin kan musulmi a birnin Tehran na kasar Iran a yau an kaddamar da littafin Mausu'a na marigayi Ayatollah Taskhiri .
Lambar Labari: 3486448    Ranar Watsawa : 2021/10/19

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran Karim mansuri ya gabatar da tilawar kur’ani a wurin taron addu’ar kwanaki bakwai da rasuwar Ayatollah Taskhiri .
Lambar Labari: 3485117    Ranar Watsawa : 2020/08/25

Tehran (IQNA) shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwar Ayatollah Taskhiri
Lambar Labari: 3485105    Ranar Watsawa : 2020/08/20

Tehran (IQNA) sakon ta’aziyyar rasuwar babban sakataren kwamitin koli na cibiyar kusanto da mazhabaobin muslunci na duniya Ayatollah Taskhiri daga Jagoran juyin juya halin muslunci na kasar Iran.
Lambar Labari: 3485104    Ranar Watsawa : 2020/08/19

Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Bahrain Ayatollah Isa Qasem ya isar da sakon ta’aziyyar rasuwar Ayatollah Taskhiri .
Lambar Labari: 3485099    Ranar Watsawa : 2020/08/18