iqna

IQNA

IQNA - Wani shafin yanar gizo kan gine-gine ya sanya Masallacin Bali Albany a cikin wurare 5 mafi kyawun wuraren ibada a duniya.
Lambar Labari: 3493025    Ranar Watsawa : 2025/04/01

IQNA - A yayin zanga-zangar da jama'a ke yi a Istanbul, an tozarta masallacin "Sehzadeh" mai tarihi, wanda shi ne muhimmin aikin gine-gine n Sinan na farko, kuma an yi Allah wadai da wannan aikin.
Lambar Labari: 3492984    Ranar Watsawa : 2025/03/25

IQNA - Aikin gyare-gyaren masallacin Lahore mai shekaru 400 a Pakistan, wanda ake ganin yana daya daga cikin manyan masallatai a duniya, yana kan matakin karshe.
Lambar Labari: 3492568    Ranar Watsawa : 2025/01/15

IQNA - Masallatai wani muhimmin bangare ne na gine-gine n kasar Kuwait da kuma rayayyun abubuwan tarihi da wayewar kasar bayan wuraren ibada, sun nuna irin kulawar da mutanen Kuwait suka ba wa wuraren ibada na musulmi a tsawon tarihi.
Lambar Labari: 3492557    Ranar Watsawa : 2025/01/13

IQNA - A cewar ma'aikatar lafiya ta Falasdinu, adadin shahidan yakin Gaza ya karu zuwa mutane dubu 41 da 118.
Lambar Labari: 3491855    Ranar Watsawa : 2024/09/12

IQNA - Sakamakon rugujewar wani bangare na masallacin da ake ginawa a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast, mutane takwas ne suka mutu, biyu kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3491710    Ranar Watsawa : 2024/08/17

Tehran (IQNA) Baje kolin gine-gine na Masallacin Nabi ya zama daya daga cikin muhimman wuraren da mahajjata ke zuwa, musamman mahajjatan Masallacin Nabi, ta hanyar gabatar da tarihi mai ban sha'awa na tarihin gine-gine n wannan wuri mai tsarki.
Lambar Labari: 3488917    Ranar Watsawa : 2023/04/04

Tehran (IQNA) Masallacin Muhammad Ali ko Masallacin Marmara, bayan kusan karni biyu ana gina shi, har yanzu yana haskakawa da dogayen ma'adanai da kuma dogayen marmara sama da katangar tarihi na birnin Alkahira, kamar wani jauhari a fasahar gine-gine n muslunci ta birnin Alkahira a lokacin mulkin Ottoman na Masar.
Lambar Labari: 3488571    Ranar Watsawa : 2023/01/28

Tehran (IQNA) Hukumomin jihar Assam na Indiya sun lalata wata makarantar musulmi tare da kame mutane 37 da suka hada da shugaban makarantar da malamai.
Lambar Labari: 3487784    Ranar Watsawa : 2022/09/01

Tehran (IQNA) Masallacin Nasir al-Molk mai dimbin tarihi da ke Shiraz na daya daga cikin kyawawan masallatai a Iran da duniyar Musulunci.
Lambar Labari: 3487765    Ranar Watsawa : 2022/08/29

Tare da taska na rubuce-rubucen Kur'ani
Tehran (IQNA) Ana kan gina gidan tarihi na al'adun muslunci a gundumar Yi Ngo da ke lardin Narathiwat na kasar Thailand, kuma za a baje kolin kur'ani masu kayatarwa a wannan gidan kayan gargajiya.
Lambar Labari: 3487619    Ranar Watsawa : 2022/08/01

Tehran (IQNA) Majiyoyin gwamnatin Falasdinawa sun sanar a yau Asabar cewa, sojojin Isra’ila sun harbe wani matashi bafalstine har lahira a yau garin Salwad da ke Ramallah.
Lambar Labari: 3487463    Ranar Watsawa : 2022/06/25

Tehran (IQNA) Masallacin Istiqlal dake babban birnin Jakarta na kasar Indonesiya shine masallaci mafi girma a yankin kudu maso gabashin Asiya wanda ke da damar karbar masu ibada 120,000.
Lambar Labari: 3486830    Ranar Watsawa : 2022/01/16

Tehran (IQNA) wata kotun Isra’ila ta bayar da umarnin rusa wata makabartar musulmi a yankin Yusufiyya da birnin Quds.
Lambar Labari: 3486445    Ranar Watsawa : 2021/10/19

Tehran (IQNA) babban masallacin tarihi na kasar Afirka ta kudu ya kama da wuta a daren jiya.
Lambar Labari: 3485118    Ranar Watsawa : 2020/08/25