IQNA

Masallacin Nasir al-Molk, Shiraz

Tehran (IQNA) Masallacin Nasir al-Molk mai dimbin tarihi da ke Shiraz na daya daga cikin kyawawan masallatai a Iran da duniyar Musulunci.

Masallacin Nasir al-Molk mai dimbin tarihi da ke Shiraz na daya daga cikin kyawawan masallatai a Iran da duniyar Musulunci, wanda aka fara aiki da shi bayan shafe shekaru 12 ana gini a shekara ta 1305 bayan hijira.

 "Masallacin mai launin ruwan hoda" yana da wani bangare na shahararsa da  gilassai kala-kala, wanda ba kasafai ake ganinsa a gine-gine ba irin na tsarin gine-ginen Musulunci.

 
Abubuwan Da Ya Shafa: masallaci ، Nasir al-Molk ، shiraz ، gine-gine ، gilassai