Tehran (IQNA) Gamayyar wasu kungiyoyin farar hula daga kasar Switzerland da kuma Najeriya, sun bukaci a kare hakkokin mabiya mazhabar shi’a a Najeriya.
Lambar Labari: 3485166 Ranar Watsawa : 2020/09/09
Tehran (iqna) magoya bayan Harka Islamiyya a Najeriya sun gudanar da jerin gwano doimn neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3485131 Ranar Watsawa : 2020/08/29