iqna

IQNA

harin
Ta hanyar kunna kyandir, musulman yankin Kashmir na Indiya sun yi tir da mummunan harin ta'addanci da ya yi sanadin mutuwar mutane 85 tare da raunata dimbin 'yan kasar.​
Lambar Labari: 3490424    Ranar Watsawa : 2024/01/05

Tehran (IQNA) Harin ta'addancin da aka kai a wurin ibadar Shahcheragh da yammacin ranar Lahadi ya fuskanci tofin Allah tsine a yankin da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3489648    Ranar Watsawa : 2023/08/15

Korafe-korafe game da kyamar Musulunci da kyamar Musulunci a Amurka ya ninka sau uku tun a shekarar 1995 idan aka kwatanta da bayan harin ta'addanci na 11 ga Satumba.
Lambar Labari: 3489100    Ranar Watsawa : 2023/05/07

Tehran (IQNA) Shekaru 21 bayan waki'ar ranar 11 ga Satumba, 2001 a Amurka, ana ci gaba da samun kyamar addinin Islama a wannan kasa kuma wasu cibiyoyi na gwamnatin kasar na samun goyon bayansu.
Lambar Labari: 3487847    Ranar Watsawa : 2022/09/13

Tehran (IQNA) Dakarun Hashdusshabi na kasar Iraqi sun bada sanarwan gano wani sansanin horar da mayakan Daesh a arewacin lardin bagdaza a yau jumma’a.
Lambar Labari: 3484950    Ranar Watsawa : 2020/07/03

Jaridar Alnahar ta Lebanon ta bayyana manufar harin Isra’ila a Beirut da cewa ita ce kashe kusa a Hizbullah.
Lambar Labari: 3483991    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Lambar Labari: 3480621    Ranar Watsawa : 2016/07/18