iqna

IQNA

Tehran (IQNA) dubban Iraniyawa ne suka gudanar da gangamin nuna bacin rai da yin tir da zanen batuncin da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi a kan manzon Allah (SAW) da kuma kona kur'ani a Sweden.
Lambar Labari: 3485179    Ranar Watsawa : 2020/09/12