IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yaba wa marigayi shugaban kasar Ibrahim Raisi a matsayinsa na ma’aikaci mai kishin al’umma wanda tawali’u da jajircewarsa ga al’umma suka sanya shi kebanta da shi.
Lambar Labari: 3493280 Ranar Watsawa : 2025/05/20
Tehran (IQNA) Al’ummar Bahrain na gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da kulla alaka da Isra’ila da gwamnatin kasarsu ta yi.
Lambar Labari: 3485200 Ranar Watsawa : 2020/09/19