iqna

IQNA

Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta bayyana cewa birnin Madina mai alfarma yana daga cikin birane mafi lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3485598    Ranar Watsawa : 2021/01/28

Tehran (IQNA) gwamnatin jihar Lagos a Najeriya ta bayar da sanarwar cewa, za a iya bude masallatai domin gudanar da salloli biyar na kowace raa, amma bisa sharadin kiyaye dukkanin ka’idojoji na kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3485202    Ranar Watsawa : 2020/09/20