Tehran (IQNA) miliyoyin mutane suka ziyarci baje kolin kur'ani kur'ani mai tsarki ta hanyar yanar gizo a ranar farko.
Lambar Labari: 3485868 Ranar Watsawa : 2021/05/02
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin mulsunci a Iran ya ziyarci hubbaren marigayi Imam Khomeini da ke kudancin birnin Tehran a yau.
Lambar Labari: 3485606 Ranar Watsawa : 2021/01/31
Tehran (IQNA) lambun kur’ani da ke birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa ya zama daya cikin muhimman wurare da mutane suke ziyarta a birnin.
Lambar Labari: 3485593 Ranar Watsawa : 2021/01/27
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan jam’iyyar Republican sun ziyarci wani masallaci na musulmi a garin Starling da ke cikin jahar Virginia.
Lambar Labari: 3480936 Ranar Watsawa : 2016/11/13