Karbala (IQNA) Masu juyayin Sayyid Aba Abdullah al-Hussein (a.s) sun halarci zaman makoki na Muharram a hubbaren Imam Hussain (a.s.) a Karbala, rike da kur’ani a hannunsu, inda suka nuna rashin amincewarsu da wulakanta kur’ani a kasashen Denmark da Sweden.
Lambar Labari: 3489528 Ranar Watsawa : 2023/07/24
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta jaddada cewa:
Jeddah (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi kira da a samar da wani shiri na hadin gwiwa don magance yawaitar wulakanta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489410 Ranar Watsawa : 2023/07/03
Ba da izinin da 'yan sandan kasar Sweden suka ba su na tozarta kur'ani mai tsarki da kona wannan littafi ya fuskanci suka a duniya.
Lambar Labari: 3489390 Ranar Watsawa : 2023/06/29
Martani ga wulakanta Alqur'ani
Ma'aikatar harkokin wajen Turkiyya da Falasdinawa sun yi Allah wadai da harin da 'yan sahayoniya suka kai kan masallatai a yammacin gabar kogin Jordan da kuma wulakanta kur'ani mai tsarki tare da bayyana hakan a matsayin yaki na addini na Tel Aviv a kan musulmi.
Lambar Labari: 3489359 Ranar Watsawa : 2023/06/23
Tehran (IQNA) Hukumomin Ukraine sun ce wani faifan bidiyo da ke nuna sojojin Ukraine na wulakanta kur'ani ne kuma na bogi ne.
Lambar Labari: 3488836 Ranar Watsawa : 2023/03/19
Musulman Birtaniya daga al'ummomi daban-daban sun yi Allah wadai da keta alfarmar kur'ani da nuna kyama ga Musulunci.
Lambar Labari: 3488574 Ranar Watsawa : 2023/01/29
Tehran (IQNA) Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta kira wulakanta kur'ani mai tsarki a kasar Sweden a matsayin abin kyama da rashin mutuntawa.
Lambar Labari: 3488551 Ranar Watsawa : 2023/01/24
Tehran (IQNA) Wani mai fafutuka a kasar Norway ya kona kur’ani mai tsarki a unguwar musulmi, sannan ‘yan sanda sun cafke wata musulma da ta yi hana yin hakan.
Lambar Labari: 3487504 Ranar Watsawa : 2022/07/04
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa: Wannan mataki na yahudawan sahyoniya laifi ne da kuma sabawa dukkanin ka'idoji da dokokin addinai na sama kai tsaye.
Lambar Labari: 3487052 Ranar Watsawa : 2022/03/14
Tehran (IQNA) an kori wani malamin jami’a a kasar Masar saboda yin wulakanci ga addinin muslunci
Lambar Labari: 3485336 Ranar Watsawa : 2020/11/04