IQNA - Iyalan Malcolm X, bakar fata shugaban musulmin Amurka da aka kashe a shekarun 1960, sun bukaci Trump da ya bayyana bayanan da ke da alaka da kashe shi.
Lambar Labari: 3492802 Ranar Watsawa : 2025/02/24
Tehran (IQNA) manyan shugabannin turai za su gudanar da wani taro a yau, domin yaki da abin da suka kira tsatstsauran ra’ayin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485353 Ranar Watsawa : 2020/11/10