iqna

IQNA

Tsohon ministan al’adu na kasar Senegal ya mayar da lambar yabo da gwamnatin kasar Faransa ta ba shi, biyo bayan cin zarafin manzon Allah da aka yi a kasar ta Faransa tare da izin gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3485369    Ranar Watsawa : 2020/11/15