Tehran (IQNA) Wasu matasan Palasdinawa biyu sun yi shahada a garuruwan Al-Bira da Nabul bayan da sojojin yahudawan sahyuniya suka harbe su.
Lambar Labari: 3487782 Ranar Watsawa : 2022/09/01
Tehran (IQNA) Kungiyar tarayyar turai ta caccaki Isra’ila dangane da ci gaba da yin gine-gine a cikin yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3485372 Ranar Watsawa : 2020/11/16