Tehran (IQNA) Wani dattijo dan shekara 80 dan kasar Masar wanda ya haddace dukkan kur'ani mai tsarki ya rubuta kwafin kur'ani mai tsarki da hannunsa cikin watanni shida.
Lambar Labari: 3487690 Ranar Watsawa : 2022/08/15
Tehran (IQNA) Hare-hare tare da munanan yake-yake guda hudu na baya-bayan nan da aka yi a Falasdinu, ya yi matukar sauya tsarin rayuwa a Gaza
Lambar Labari: 3487151 Ranar Watsawa : 2022/04/10
Tehran (IQNA) wata tawagar Amurkawa ta kutsa kai a cikin masallacin annabi Ibrahim (AS) garin Alkhalil da ke Falastinu.
Lambar Labari: 3484539 Ranar Watsawa : 2020/02/19
Bangaren kasa da kasa, Matir Muhammad ya ce masana 450 ne za su halarci taron Kuala Lampour na shekarar 2019.
Lambar Labari: 3484266 Ranar Watsawa : 2019/11/22
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka ga wata mafi girma kasashen duniya daban-daban da hakan ya hada har da hubbaren Abul Fadhl Abbas (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3480942 Ranar Watsawa : 2016/11/15