IQNA - A ranar Alhamis ne rukunin farko na mahalarta gasar kur’ani mai tsarki ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma baki suka isa kasar, inda aka tarbe su a filin jirgin saman Imam Khumaini.
Lambar Labari: 3492615 Ranar Watsawa : 2025/01/24
Tehran (IQNA) an nuna wani hoton bidiyo da ke nuna yara a makaranta a kasar Senegal suna karatun kur’ani na bai daya da salon kira’ar Sheikh Mahmud Khalil Husari.
Lambar Labari: 3485464 Ranar Watsawa : 2020/12/16