IQNA - Cibiyar Musulunci ta Noor da ke Naperville a Jihar Illinois ta Amurka, ta gudanar da wani buda-baki na masallatai, musamman wani shiri na sanin sanya hijabi, da halartar sallar jam’i, da ziyarar gani da ido na Makka ga wadanda ba musulmi ba, wanda maziyartan suka yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3493331 Ranar Watsawa : 2025/05/29
IQNA - Wani shafin yanar gizo kan gine-gine ya sanya Masallacin Bali Albany a cikin wurare 5 mafi kyawun wuraren ibada a duniya.
Lambar Labari: 3493025 Ranar Watsawa : 2025/04/01
Tehran (IQNA) A karshen zamanin annobar Corona, matafiya musulmi da ke neman ziyartar wuraren tarihi na Musulunci da wuraren yawon bude ido, tare da sanin al'adu da salon rayuwar musulmin yankin, sun fara sha'awar sake yin balaguro.
Lambar Labari: 3489244 Ranar Watsawa : 2023/06/02
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi (OIC) da kungiyoyi biyu masu fafutuka a fannin yawon bude ido sun zabi Malaysia a matsayin wuri mafi kyau ga musulmi a bara.
Lambar Labari: 3489239 Ranar Watsawa : 2023/06/01
Tehran (IQNA) Za a gudanar da zagaye na uku na taron yawon bude ido na Halal na duniya a kasar Singapore mako mai zuwa.
Lambar Labari: 3489200 Ranar Watsawa : 2023/05/25
Tehran (IQNA) Falastinawa sun nuna fushinsu a kan wasu larabawan Bahrain da UAE da suka ziyarci Isra’ila domin yawon shakatawa .
Lambar Labari: 3485476 Ranar Watsawa : 2020/12/20