iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Shugaban Cocin Orthodox na Girka a birnin Kudus, a wata ganawa da tawaga daga Ingila, ya jaddada alakar da ke tsakanin Kirista da Musulmi, ya kuma bayyana cewa yana adawa da duk wata wariya da kyama.
Lambar Labari: 3489117    Ranar Watsawa : 2023/05/10

Daya daga cikin abubuwan da suka faru a tarihin Musulunci shi ne aikin da jikan Manzon Allah (SAW) ya fara a tsakiyar aikin Hajji, ya nufi kasar Iraki da nufin tayar da zaune tsaye a siyasance da addini. Wani aikin da ya kai ga shahadar ‘yan tawaye, amma daga karshe ya sa aka rubuta tafarkin Musulunci na gaskiya da kuma dawwama a cikin tarihi a kan karkacewar shugabanni munafukai.
Lambar Labari: 3487602    Ranar Watsawa : 2022/07/27

Tehran (IQNA) wani malamin yahudawa ya ce yadda aka kafa gwamnatin Isra'ila a mahangar addinin Yahudanci haramun ne, kuma dole a mayar wa Falastinawa yankunansu da aka mamaye bisa zalunci.
Lambar Labari: 3486654    Ranar Watsawa : 2021/12/07

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Morocco suna gudanar da zanga-zanga a dukkanin amnyan biranen kasar domin yin tir da Allawadai da kulla alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486616    Ranar Watsawa : 2021/11/28

Tehran (IQNA) Wata cibiyar a Jordan ta sanya sunayen jagoran juyin na Iran da Ayatollah Sistani da kuma Sayyid Nasrullah a cikin musulmi masu tasiri.
Lambar Labari: 3486481    Ranar Watsawa : 2021/10/27

Tehran (IQNA) malaman yankin Jabl Amil na kasar Lebanon sun fitar da wani bayani da ke yin tir da Allawadai da wani fim da wasu suka shirya kan Fatima Zahra (AS).
Lambar Labari: 3485506    Ranar Watsawa : 2020/12/29