iqna

IQNA

Wakilin Jihadul Islami A Tehran:
Tehran (IQNA) Wakilin Jihadul Islami a Tehran ya bayyana janar Kasim Sulamini da cewa shi ne ya taka wa kasashen yamma da yahudawa gami da ‘yan korensu burki a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3485517    Ranar Watsawa : 2021/01/02