ofisoshi

IQNA

Tehran (IQNA Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da gudanar da gasa abin koyi da kyakkyawar manufa ta 2022 domin gabatar da mafi kyawun masallaci a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488245   Ranar Watsawa : 2022/11/28

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar na gudanar da gasar tantance masu karatun kur'ani da za atura su kasashen waje a watan Ramadan.
Lambar Labari: 3486789   Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) Donald Trump ya bayar da babbar lambar ban-girma ta Amurka ga sarkin Moroco saboda kulla hulda da yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485560   Ranar Watsawa : 2021/01/16